TSARIN KARIYA CIKIN SIRI NA PUROJE MIGRANT 

 

Raba labarunku da puroje Migrant ta hanyar facebook

Wannan tsarin yakan bayar da bayani kan yadda puroje Migrant yake bayar da  kariya da kuma sirrance labarunku da kuke bamu ta hanyar shahinmu na facebook.  

Wane iren labarukkan da muke dauka tare da tace su?

Mukan dauki labarunku da kuke bamu ta hanyar shafinmu na  facebook  tare da tantance su don baku damar cika shahin kamar haka: sunanku, shekarunku, lambar wayarku, garin da kuke da kuma kudurin ku na tafiya yankin yurope nan da wata 12 da ke zuwa. Haka zalika mukan kula da lokaci da kuma ranar da kuka cika shafin tare da la’akari da yaren da kuka aika shafin. 

Dawa ake raba labaru?

Mukan raba labarunku ga ma’aikatan puroje migrant ne kawai da suke bukatar samun lambarku don kawo muku dauki bisa abun da kuka tambaya ta hanyar hira bisa taburada. Wayannan sune mai kula da duk labarun puroje migrant , mashawartanmu da kuma ma su kididdiga da ke tare da mu. Sune kawai ke da damar samun labarun da kuka bamu ta hanyar shafinmu. 

Ya muke amfani da labarunku ?  

Mukan yi amfani da labarunku kadai tare da amincewarku. Duk lokacin da kuka cika shafinmu kuka aika to kamar kun bamu damar mu tuntube ku don tattaunawa da wani mashawarcin puroje Migrant. 

 

Wace ma’ajiya labarunku suke ajiye? 

Mukan ajiye  Labarunku cikin wani shafi na google da ke da kariya ta musamman, mukan bada su ne kadai ga wanda yakamata. Ba daya da ga cikin wannan labaru da ake copie ko rabawa ga wayanda basu cancanta ba.

Iya wane lokaci  muke ajiye  labarunku? 

Mukan rike labarunku har sai mun baku gamsassar amsa tare da yin hira daku, ko yin hira da ku ta hanyar tarda ku, ko kuma tsaidawa don rishin samun ku ta hanyar waya ko in kunce baku bukatar yin hira da mu ta kowace hanyar waye ce ko facebook. 

Minene hakkinku game da kula da labarunku?

Za ku iya tambayarmu mu gyara ko mu  shafe labarunku a kowane lokaci tare da tuntubar mu ta hayar shafinmu. Za ku iya tambayar kalar labarunku da ke ajiye.